Application Description:
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ji labarin wani ..
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ji labarin wani ayarin kuraishawa da suka taho daga Basarake zuwa Makka, kuma Abu Sufyan bin Harb ne yake jagoranta tare da wasu mutane da ba su wuce arba'in ba.
----------------------------------------------------------------------
Category: Lifestyle App
Developer: Abubakar Muhammad
Updated : 07/04/2024.
Android V : 5.0+
App Version : 1.6
0 Comments: