Application Description:
Saurari Littafin Iliya Dan Mai Karfi a wayar salular ku.
Wannan Manhaja na kunshe da Audio na Littafin Iliya Dan Mai Karfi wanda sanannen mai karatun nan na littattafan Hausa ya karanta, wato Ahmad Isah Koko. Application din baya bukatar kunna data da zarar kun sauko da shi, zaku more sauraren littafin a kowane lokaci.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
----------------------------------------------------------------------
Category: Music and Audio App
Developer: ZaidHBB
Updated : 23/01/2023.
Android V : 4.0+
App Version : 1.0
0 Comments: