Application Description:
Wannan manhajar tana kunshe da mafi yawan finafinanda aka fassara su da hausa daga masu dogon zango zuwa full, zaku iya kallon duk wani films da yake cikin wannan manhajar kyauta kuma zuku iya saukewa cikin wayar ko domin kallonshi lokacinda kukeso, kana bukatar data ko (wifi) domin kallon films acikin wannan manhajar, babu bukatar yin rijista Domin shiga cikin wannan manhajar, akwai tallace tallace acikin wannan manhajar, wannan manhajar ta kunshi finafinai sama da dubu biyu kuma duk na fassara. Zaku iya tuntuɓarmu ta cikin wannan manhajar Domin naiman taimako ko karin baya,
Mun Gode da karanta gabatarwarmu
0 Comments: