Application Description:
Wakokin Sani Sabulu wakokin gatgajiya Wanda ya rera a lokacin yana raye .
sani sabulu na daga cikin mawakan gargajiya a arewacin najeriya wadanda sukayi fice wajen rera wakokin Hausa masu cike da fadakarwa da ilmantarwa kana kuma da nishadantarwa.
domin sauke wannan wakar sai ka danna alamar Download a kasan wannan rubutun.
Category: Music and Audio App
Developer: najibia
Updated : 08/05/2022.
Android V : 4.1+
App Version : 2.0
0 Comments: