Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer - Full 3.5 Apk for Android

 

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer - Full 3.5 Apk for Android

Application Description:

Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Full Version) from Surah Al-Baqarah to Surah An-Nas. Very High Audio Quality.

Listen to Sheikh Jafar complete Tafseer of the Holy Qur'an MP3 FULL VERSION from Surah Al Baqarah to Surah An Nas.

Application features:

- Full Tafsir Sheikh Ja'afar Mahmood Adam from Albaqarah to an-Nas

- Each track title shows the number of the verses included in the tafseer. This is for easy reference when looking up for tafseer of a certain verse in a certain surah.

- There is no omission of any verse and each track works perfectly fine.

- Audio quality is outstanding. You may want to reduce your speaker's volume.

- This app is ALL IN ONE Sheik Jafar app. Sheikh Ja'afar Mahmud University of Knowledge is here.

- Biography of Sheik Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah)

- Kitab Siffatus salatin Nabiyyi, a book for learning the prayer of prophet Muhammad (s.a.w).

- Bulugul Maram by Shaykh jafar Mahmood Adam

- Riyadus salihin sheik Jafar

- Siffatus Salatin Nabiy Ja'far mahmoud adam

- Umdatul ahkam Sheikh Ja'afar

- Holy Quran Sheikh Jafar Qira'a mp3 complete

- Ahkamul jana'iz Jafar mahmud

- Muktasar siratur rasul jaafar adam

- Kashfush Shubuhaat jaafar mahmoud

- Full Arbaun Hadith malam Ja'far

- Khutbah sheikh jafar - Hudubah volume full series

- Sheikh Jafar Questions and answers mp3

- This application requires internet connection to work

- The app design is simple for easy navigation.

- You can listen to sheikh jafar tafseer in background

- You can share this app through your favorite social media.

If you like this app, please share it to as many groups on social media as possible.

The complete tafseer Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano is finally here, ALHAMDULILLAH.

-------------------------------------------------------------------

Assalamu alaikum,

Ga cikakken karatun tafsirin alkur'ani mai girma tare da Sheikh Jafar Mahmud Adam. Wannan manhajja ta kunshi dukkan tafsirin alkur'ani mai girma tun daga kan suratul bakarah har zuwa suratun Nasi.

Kuma kowanne sauti yana aiki ba tare da matsala ba sannan kuma babu tsallaken wata ayah balle surah.

Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin. Allah ya bamu lada damu daku.

Haka zalika mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsirin domin saukin dubawa.

Sannan acikin wannan app akwai:
1. Karatun alkur'ani mai girma wato sheikh ja'afar mahmoud Holy Quran recitation
2. complete tafseer of the Holy Quran mp3 sheikh jafar Mahmud
3. Kitab tauhid
4. Umdatul Ahkaam
5. Arba'una Hadith
6. Kashfush shubuhaat
7. Bulugul Maraam
8. Riyaadussalihiin
9. Siratun Nabawiy
10. Ahkaamul Janaa'iz
11. Siffatus Salaatun Nabi
12. Questions & answers mp3

>>>Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam<<<

An haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964).

Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, a wurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini.

Daga nan aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru agarin Koza, kimanin 9km arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wanda kuma shi ne musabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano. Karanta qarashen tarihin cikin manhajjar.

IDAN AN KUNNA WANNAN MANHAJJA AKAJI WANI SAUTI BAYA AIKI, DON ALLAH KAR KUYI KASA A GWIWA, KU AIKO MANA DA SAKO NA GAGGAWA A ADIRESHINMU nasir.abdulkarim1@gmail.com ZAMU KOKARIN GYARAWA KAI TSAYE IN SHAA ALLAHU.

Daga karshe idan kunji dadin wannan manhajja toh ku mekata zuwaga 'yanuwa ta kafafen sadarwa. Kuma muna rokon addu'arku ta alkhairi.

Idan kuna da bukatar aiko da wani sako ko bukatar ganin wani abu cikin wannan manhajja toh sai ku aiko mana sako ta adireshinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

Category: Music and Audio App
Developer: KareemTKB
Updated    : 18/05/2022.
Android V  : 4.1+
App Version : 3.5

SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 Comments: