Application Description:
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun Wakokin Sani Aliyu Dandawo . Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Ahmad Aruwa
>Wakar Sarkin Gombe
>Umarun Dikko
>Dan Zaki Wakilin Sadauki
>Mu zu Muga Madawaki
>Wakar Aiki
>Wakar Aleiru
>Gwamnan Sokoto Dss
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
0 Comments: