Application Description:
Wannan wani app ne da zai baka damar koyon larabci cikin ruwan sanyi alhali kana daga kwance a dakin ka, malamin da ya gabatar da darussan ya kai makura wajen saukaka bayani tare da kokarin sanya fahimta ga mai kallo.
Cibiyar Darulfikr ce ta samar da darussan, Allah ya saka masu da alkhairi
Category: Education App
Developer: Abdulaziz Aliyu Mairiga
Updated : 08/05/2022.
Android V : 4.4+
App Version : 2.0.1
0 Comments: