VOA Hausa 4.5.3 Apk Download for Android

 

VOA Hausa 4.5.3 Apk Download for Android

Application Description:

An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. 

Sashen Hausa na watsa sa’oi 13.5 na shirye-shirye a kowace mako, ta radiyo da yanar intanet. Sashen kuma na buga labaran gida Najeria, da sauran duniya, da bidiyon manyan labaran Afirka daga ran Litinin zuwa Juma’a akan shafinsa na intanet. 

Shirye-shiryen sashen sun hada da labarai masu zafi , da rahotannin wakilai daga duk fadin duniya, tattaunawa da manyan jami’an gwamnatoci, ganawa da masu fashin baki, fadakarwa daga malamai da manazarta, dauka da watsa ra’ayoyin masu sauraro da suke bayarwa a rubuce, ta waya kai tsaye da kuma ta email.

Category: News and Magazines App
Developer: VOA (Voice of America)
Updated    : 14/12/2021.
Android V  : 4.1+
App Version : 4.5.3

SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 Comments: