Maganin Karfin Maza Apk Download for Android

 

Maganin Karfin Maza Apk Download for Android

Application Description:

Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali a lokacin jima'i.

Wannan app ya kunshi abuba kamar haka Maganin dake karawa maza kuzari da juriya lokacin saduwa da iyali domin gamsar da koda mata nawa mutum yake da ba tare da kashen kudi wajen sayen wasu magunguna ba wanda har mutane sukan fada hanun yan yaudara.

Sannan yana dauke da bayanai akan abubuwan da suke ragewa namiji sha'awa da kuma matsalolin da suka shafi karancin maniyi, haka zalika yana dauke da abubuwan da suke ragewa mutum sha'awar mace
yadda za'a magancesu da sauransu.

Kada ku manta kuyi rate na wannan app sannnan ku turawa yan uwa da abokan arziki domi suma su amfana mungode allah yasa mu dace Ameen.

Category: Health and Fitness App
Developer: Abrahamjr
Updated    : 28/10/2021.
Android V  : 4.1+
App Version : 7.0



SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 Comments: