Kalaman Soyayya Apk Download for Android

 

Kalaman Soyayya Apk Download for Android

Application Description:

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutsuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. 

Wannan ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.

Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.

Mallakar wannan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su....

Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa;
1. Kalaman Soyayya
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Da sauransu.
Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta 2021 zuwa 2022

Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wanna app.

Category: Books and Reference App
Developer: Abrahamjr
Updated    : 28/10/2021.
Android V  : 4.1+
App Version : 6.0

SHARE THIS

Author:

Etiam at libero iaculis, mollis justo non, blandit augue. Vestibulum sit amet sodales est, a lacinia ex. Suspendisse vel enim sagittis, volutpat sem eget, condimentum sem.

0 Comments: