Application Description:
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa,
domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.
0 Comments: